WANNAN CHANNEL DIN NABUDESHINE DOMIN NI DAKU , INAME FARINCIKI FIYEDA TUNANINKU KASANCEWA WANNAN CHANNEL DIN YAZO NAFARKO DEKE KOYARDA DUK WANI ABU DAYA SHAFI (COMPUTER HARDWARE REPAIR) WATO GYARAN COMPUTER ACIKIN HALSHE HAUSA. KUKASANCE DA CHANNEL DINA ME SUNA ...::::CHOICE3H COMPUTER HARDWARE SCHOOL::::... DOMIN KOYON YANDA ZAKU GYARA MATSALOLIN COMPUTER KU DA KANKU.